Home African Music Chingtok Ishaku – Ubangiji Na

Chingtok Ishaku – Ubangiji Na

Ubangiji Na by MP3 MUSIC VIDEO

Ubangiji Na LYRCIS by Chingtok Ishaku:
VERSE
Ko na zo da zunubi, Da rashin karfina
(When I come with my sin, with my helplessness)
Na sani kai ba za ka ki
(I know you won’t abandon me)
Ka tsarkake ni ba
(Sanctify me)

CHORUS
Ubangijina, ga ni nan na zo
(Lord, here I come)
Sai ka ji addu’ata, ka ba ni taimako
(Hear my prayer, send me help)

VERSE
A wurinka kadai, Akwai murna sosai
(Only in you, do we find true joy)
Kai ne ka ba ni kwanciyar rai
(It is you who gives me peace)
Da sanin gaskiya
(… and ability to know the truth)

CHORUS
Ubangijina, ga ni nan na zo
(Lord, here I come)
Sai ka ji addu’ata, ka ba ni taimako
(Hear my prayer, send me help)

VERSE
Ina so in ci gaba, In Zama cikakke
(I want to succeed, to be fulfilled)
In koyi irin halinka, In dauki giciye
“>(To learn your character, and carry your cross)

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here