Home Music Lyrics Tare Da Yesu – Anime Ebuga

Tare Da Yesu – Anime Ebuga

Tare Da Yesu by Anime Ebuga MUSIC VIDEO
Verse 1
Mai Cetona in ka ber ni ya za in yi
Har abada ba za ka taba yashe ni ba
Ka na tare da ni har ka yafe zunubaina
Uba, Ubangiji …. Yesu, Yesu Tsarki
Mai Soyina na ba ka rai da zuchiya na
A karshe duniya tare da Kai ni zan je

Chorus
zan je Tare da Yesu na, Tare da Allah naaa, Tare da Yesu, Tare da Yesu, Tare da Allah na

Verse 2:
There’s no going back
There’s no turning back for me
Forever it is and yes for ever it will be
Just strengthen me to keep to this Mai cetonaaaaaa

Verse 1
Mai Cetona in ka ber ni ya za in yi
Har abada ba za ka taba yashe ni ba
Ka na tare da ni har ka yafe zunubaina
Uba, Ubangiji …. Yesu, Yesu Tsarki
Mai Soyina na ba ka rai da zuchiya na
A karshe duniya tare da Kai ni zan je

Tare da Yesu(x3)
Tare da Yesu na

Connect with artist on
IG: @animeebuga
Tiktok: @classymommyGO

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here